iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Ma'aikatar harkokin cikin gida ta Saudiyya ta sanar da aiwatar da hukuncin kisa kan wasu mutane da dama saboda dalilai na siyasa da banbancin mahanga da kuma imaninsu.
Lambar Labari: 3487048    Ranar Watsawa : 2022/03/13